--
KOKUNSAN ZAKU IYA SAMUN N5000, KUDIN KIRA DA KARIN DATA 5000 ACIKIN SABON LAYIN MTN NG ???

KOKUNSAN ZAKU IYA SAMUN N5000, KUDIN KIRA DA KARIN DATA 5000 ACIKIN SABON LAYIN MTN NG ???

KOKUNSAN ZAKU IYA SAMUN N5000, KUDIN KIRA DA KARIN DATA 5000 ACIKIN SABON LAYIN MTN NG ???
Zaku iya samun N5, 000 kudin kira na kowana Network Afadin Nigeria sannan ku samu qarin Data 5, 000 Duk acikin sabon layin mtn, har" Na Tsawon Watanni Shida 6!!!

Da farko zaku sayi sabon layin mtn sannan kuyi masa Rijister Layin idan ya bude Zaizo da  sabon tsarin mtn (Yafun Yafun)  ku sanya masa N1, 000 nan take za'a baku kyautar N5, 000 na kiran kowane network dake fadin qasar nan,  Sannan za'a baku Data bonus N2, 000 wanda zakuyi browsing kowanne,


Sannan sauran N1, 000 Zaku sayi data 1.5GB Idan kukasai 1.5GB A N1, 000 zasu qara muku wata 1.5GB din Zai zama kunada Total Data Blance acikin layinku 5, 072MB Validity30Days)

Ku gwada da gaske ne Idan kuma baku fahimta ba,  Ku garzaya Shagunan Rijister na layin mtn mafi kusa daku domin qarin baya ga wadanda suke kusa damu zasu iya ziyartarmu a office dinmu dake:

No 12A. A.A PLAZA RIJIYAR LEMO GADA MARKET KANO NIGERIA. KOKUMA KU KIRAMU TA NUMBOBI KAMAR HAKA:
08133888333,  09066633320,  07039111888,  09039111888,

KOTA GMAIL zaidusuleiman47@gmail.com

Mungode!!!

Muna Upgrade daga 3G Zuwa 4G Network

3 Responses to "KOKUNSAN ZAKU IYA SAMUN N5000, KUDIN KIRA DA KARIN DATA 5000 ACIKIN SABON LAYIN MTN NG ???"

Tell us what you think about this article?