--
KOKUNSAN YANDA AKE KOMAWA TSARIN MTN Biz Plus???

KOKUNSAN YANDA AKE KOMAWA TSARIN MTN Biz Plus???

KOKUNSAN YANDA AKE KOMAWA TSARIN MTN Biz Plus???

Tsarin MTN Biz Plus Tsari Ne Da MTN Ta Samar Dashi Domin Sauqaqawa Abokan Kasuwancin Su Wanda Kaf Tsarikan MTN Babu Tsari Mai Saukin Kira Ahalin Yanzu Kamar Sa,

Kuma Tsarine Dakan Taimakawa Sosan Gaske Ta Fannin Samu Saukin Kira Wanda Zaku Iya Yin Kira Akan 11/Sec. Sannan Duk Watan Duniya Zaku Samu Kyautar 20SMS Tura Sako Kyauta Har" Sau Ashirin Acikin Sim Din Dake Kan Wannan Tsarin Na Biz Plus,


Domin Shiga Tsarin Ku Danna *460*2# Kai Tsaye Gaku Tsinci Kanku Acikin Wannan Tsari Mai Dadin Gaske ,!!!

Gamai Buqatar Sabon Sim Na MTN Ko Wani Gyara Game da Layinsa Na MTN Ya Garzaya Ziyartarmu A Shagunanmu Dake Birnin Kano No12A A.A PLAZA RIJIYAR LEMO GADA MARKET KANO.

KO KUMA NO11 RIJIYAR LEMO CENTERAL MARKET GSM GADA RIJIYAR LEMO KANO.
KO ATUNTU BEMU TA NUMBOBI KAMAR HAKA 08133888333, 09066633320, 07039111888, 09039111888

MUNGODE!!!
__BY B.Z GLOBAL SERVICE NIG. LTD

0 Response to "KOKUNSAN YANDA AKE KOMAWA TSARIN MTN Biz Plus???"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?