--
KOKUNSAN CEWA ZAKU IYA AMFANI DA SIM DINKU WAJEN AJIYAR KUDI ACIKINSA BASAI KUNA DA ACCOUNT NA BANKI BA ???

KOKUNSAN CEWA ZAKU IYA AMFANI DA SIM DINKU WAJEN AJIYAR KUDI ACIKINSA BASAI KUNA DA ACCOUNT NA BANKI BA ???

Kokunsan Cewa Akwai Sabuwar Hanyar Ajiyar Kudi A Banki Ba Tare Da Kuna Da Acount Ba???

Zaku Iya Ajiye Kudi A Asusunku Na Wallet Wato Sim Dinku Da Kuke Amfani Dashi Na Kowana Kamfanin Sadarwa Afadin Nigeria Wanda Ake Kira Da {tingg.wallet.account},




Sabuwar Hanyar Saukakawa Matsakaita Da Qananan 'Yan Kasuwa Wanda Babban Bankin Nigeria{CBN} Ya Rattabawa Hannu Kuma Aka Qaddamar Dashi Shine {Tingg wallet account} Kuma Ya Fara Aiki Gadan Gadan Afadin Nigeria, Kuhanzarta Ziyartar OFFICE DIN AGENT DIN {tingg wallet acount} DOMIN BUDE NAKU WALLET DIN

MUNNAN A OFFICE DINMU DAKE NO.12A A.A. PLAZA RIJIYAR LEMO GADA MARKET KANO

DOMIN QARIN BAYANI KU KIRAMU TA NUMBOBI KAMAR HAKA>08133888333, 09066633320,07039111888,09039111888 
 KO KUMA TA EMAIL DINMU zaidusuleiman47@gmail.com



MUNGODE!!!


SING BY ZAIDU SIM REG.

2 Responses to "KOKUNSAN CEWA ZAKU IYA AMFANI DA SIM DINKU WAJEN AJIYAR KUDI ACIKINSA BASAI KUNA DA ACCOUNT NA BANKI BA ???"

Tell us what you think about this article?