--
KOKUN SAN WANNAN GAME DA TSARIN MTN PULSE???

KOKUN SAN WANNAN GAME DA TSARIN MTN PULSE???

MTN PULSE

Shin ko kunsan MTN Pulse tsari ne da ake samun saukin kira da na data?
1. Tsari ne da ake cazar kwabo 11 a kowane dakika na kira bayan an caji kobo 25 a dakika 50 na farkon kira na kowace rana.


2. Zaku iya sayan data 250MB a naira N25 ko data 500MB a naira N50 kowace rana daga karfe goma sha biyu na dare (12AM) zuwa karfe biyar na safe (5AM) a MTN Night Life Bundles. Danna *559*96# domin duba asusunku na damar hawan yanar gizo (data)


3. Zaku iya sayan data 500MB a naira N500 na tsawon sati daya, da karin data 500MB na kyauta. Danna *406*2# ko ku tura sakon 103 zuwa 131 domin saya.


4. Zaku samu kyautar data 10MB idan kuka saka katin naira N100 ko kuma ku samu kyautar data 20MB idan kuka saka katin naira N200 zuwa sama. Ana samun wannan kyautar ne a sa kati na farko a sati daya

5. Zaku iya sayan data 250MB a naira N100 na kwana daya da kuma data 1GB a naira N200 na kwana uku domin samun damar hawa kan Instagram.
6. Danna *406# ko ku tura sakon 406 zuwa 131 domin shiga tsarin MTN PULSE.
*Zaku iya turo mana sako ta hanyar messenger domin neman karin bayani. Mun gode.

0 Response to "KOKUN SAN WANNAN GAME DA TSARIN MTN PULSE???"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?